Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sheba ya bibiya kabilan Isra'ila, har ya kai Abel-bet-ma'aka. Dukan dangin Beri kuwa suka taru suka bi shi zuwa cikin garin.

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:14 a cikin mahallin