Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗaya daga cikin samarin Yowab ya tsaya kusa da gawar Amasa ya ce, “Duk wanda yake son Yowab da duk wanda yake goyon bayan Dawuda, ya bi Yowab.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:11 a cikin mahallin