Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 2:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yowab ya komo daga runtumar Abner, ya tattara mutanensa duka, sai ya ga an rasa mutum goma sha tara daga cikin mutanen Dawuda, banda Asahel.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:30 a cikin mahallin