Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan sai Dawuda ya roƙi Ubangiji, ya ce, “Ko in haura in mallaki ɗaya daga cikin garuruwan Yahuza?”Ubangiji ya ce masa, “Ka haura.”Dawuda kuma ya ce, “Zuwa wane gari zan haura?”Sai Ubangiji ya ce masa, “Zuwa Hebron.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:1 a cikin mahallin