Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mutanen ƙasar Isra'ila suna ta jayayya, suna cewa, “Sarki Dawuda ne ya cece mu daga hannun abokan gabanmu, ya cece mu daga hannun Filistiyawa, to, ga shi, ya gudu daga ƙasar don ya tsere wa Absalom.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:9 a cikin mahallin