Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 19:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A yau ina da shekara tamanin cif. Ba zan iya in rarrabe abu mai daɗi da marar daɗi ba. Ba kuma zan iya ɗanɗana daɗin abin da nake ci ko abin da nake sha ba. Ba zan iya jin daɗin muryar mawaƙa ba. Zan zamar maka kaya kurum, ranka ya daɗe.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:35 a cikin mahallin