Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 19:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mefiboshet ya ce wa sarki, “A ma bar masa duka ya mallaka, ni dai tun da ubangijina, sarki, ya komo gida lafiya, to, alhamdu lillahi.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:30 a cikin mahallin