Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 19:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama dukan mutanen gidan kakana sun cancanci mutuwa a gabanka, ranka ya daɗe, amma ga shi, ka sa na zama ɗaya daga cikin waɗanda suke ci a teburinka. Ba ni da dalilin da zai sa in yi wa sarki wani kuka kuma.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:28 a cikin mahallin