Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 19:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya iso daga Urushalima don ya taryi sarki, sai sarki ya ce masa, “Me ya sa ba ka tafi tare da ni ba, Mefiboshet?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:25 a cikin mahallin