Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da labarin abin da Isra'ilawa suke cewa, ya zo gun sarki Dawuda, sai ya aika zuwa wurin firistoci, wato Zadok da Abiyata, a faɗa musu su tambayi dattawan Yahuza abin da ya sa suka zama na ƙarshe a kan komar da sarki a gidansa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:11 a cikin mahallin