Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'ila suka sha kashi a hannun jarumawan Dawuda. A wannan rana aka kashe mutane da yawa, har mutum dubu ashirin (20,000).

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:7 a cikin mahallin