Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma umarci Yowab, da Abishai, da Ittayi ya ce, “Ku lurar mini da saurayin nan, Absalom.” Dukan sojojin suka ji umarnin da sarki ya yi wa shugabanninsu a kan Absalom.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:5 a cikin mahallin