Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ahimawaz ya zo kusa da sarki, ya ce, “Salama!” Sa'an nan ya rusuna a gaban sarki ya sunkuyar da fuska ƙasa, ya ce, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allahnka, wanda ya ba da mutanen da suka tayar wa ubangijina, sarki.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:28 a cikin mahallin