Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ta da murya, ya faɗa wa sarki. Sai sarki ya ce, “Idan shi kaɗai ne, yana kawo labari ne.” Mutumin ya yi ta ƙara zuwa kusa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:25 a cikin mahallin