Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun Absalom yana da rai ya gina wa kansa al'amudi a kwarin sarki, gama ya ce, “Ba ni da ɗa wanda zai sa a riƙa tunawa da ni.” Ya kira al'amudin da sunansa. Ana kuwa kiransa al'amudin Absalom har wa yau.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:18 a cikin mahallin