Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 16:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hushai ya amsa, ya ce, “Ba haka ba, ni dai zan zama na wanda Ubangiji, da wannan jama'a, dukan mutanen Isra'ila suka zaɓa. Zan zauna tare da mutumin da aka zaɓa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:18 a cikin mahallin