Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuwa dukan dangi sun tasar mini, suna cewa, in ba da ɗayan wanda ya kashe ɗan'uwansa domin su kashe shi saboda ran ɗan'uwansa da ya kashe. Wato za su hallaka magāji ke nan, ta haka za a yi biyu babu ke nan, su bar mijina ba suna ko zuriya a duniya.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:7 a cikin mahallin