Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da macen nan da ta zo daga Tekowa ta isa gaban sarki, sai ta rusuna har ƙasa don bangirma. Sa'an nan ta ce, “Ya sarki, ka yi taimako.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:4 a cikin mahallin