Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 14:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Absalom ya ce wa Yowab, “Har sau biyu na aika maka domin ka zo in aike ka wurin sarki, ka tambaya mini, ‘Ko me ya sa na komo daga Geshur?’ Da ma ina can har yanzu, ai, da ya fi mini. Yanzu har ni in tafi wurin sarki, idan ina da laifi, to, ya kashe ni.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:32 a cikin mahallin