Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 14:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin Isra'ila duka ba wanda ake yaba kyansa kamar Absalom. Tun daga tafin sawunsa har zuwa bisa kansa ba shi da makusa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:25 a cikin mahallin