Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 13:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarki ya ce wa Absalom, “A'a ɗana, ba ma tafi duka ba, don kada mu nawaita maka.” Absalom ya dāge cewa, sai sarki ya je, amma duk da haka sarki bai tafi ba, sai dai ya sa masa albarka.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:25 a cikin mahallin