Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Amnon ya ce wa Tamar, “Kawo abincin a cikin ɗakin kwanana, ki riƙe mini in ci.” Sai ta ɗauki wainar da ta yi, ta kai wa Amnon, wanta, a ɗakin kwana.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:10 a cikin mahallin