Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ba ka gidan ubangidanka da matansa. Banda wannan kuma na ba ka gidan Isra'ila da na Yahuza. Da a ce wannan ya yi maka kaɗan, da na ƙara maka kuma kamar haka.

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:8 a cikin mahallin