Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Uriya ya ce wa Dawuda, “Akwatin alkawari, da mutanen Isra'ila, da na Yahuza, suna zaune a bukkoki. Shuganana Yowab, da barorinsa suna zaune a sansani a karkara, ƙaƙa ni zan tafi gidana in ci in sha, in kwanta da matata? Na rantse da ranka, ba zan yi haka ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:11 a cikin mahallin