Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan hakiman Hadadezer suka ga Isra'ilawa sun ci su, sai suka yi sulhu da Isra'ilawa. Suka zama talakawansu. Wannan ya sa Suriyawa suka ji tsoron ƙara kai wa Ammonawa gudunmawa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 10

gani 2 Sam 10:19 a cikin mahallin