Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari sai ga wani mutum ya zo daga sansanin Saul, da tufafinsa a yayyage, da ƙura kuma a kansa. Da ya zo wurin Dawuda sai ya fāɗi ƙasa, ya yi gaisuwa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 1

gani 2 Sam 1:2 a cikin mahallin