Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na tafi na kashe shi domin na tabbata ba zai yi rai ba bayan ya fāɗi. Na kuma cire kambin da yake kansa da ƙarau da yake a dantsensa. Ga su, na kawo wa ubangijina.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 1

gani 2 Sam 1:10 a cikin mahallin