Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 8:25-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. da Ifediya, da Feniyel.

26. Zuriyar Yeroham, su ne Shemsherai, da Shehariya, da Ataliya,

27. da Yawareshiya, da Eliya, da Zikri.

28. Waɗannan su ne manyan shugabannin gidajen kakanninsu a zamaninsu, waɗanda suka zauna a Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Tar 8