Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 8:19-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Zuriyar Shimai, su ne Yakim, da Zikri, da Zabdi,

20. da Eliyenai, da Zilletai, da Eliyel,

21. da Adaya, da Beraiya, da Shimrat.

22. Zuriyar Shashak, su ne Isfan, da Eber, da Eliyel,

23. da Abdon, da Zikri, da Hanan,

24. da Hananiya, da Elam, da Antotiya,

Karanta cikakken babi 1 Tar 8