1 Tar 8:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Biliyaminu yana da 'ya'ya biyar, su ne Bela, da Ashbel, da Ahiram, Bela kuma yana da 'ya'ya maza, su ne Adar, da Gera