Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 7:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan duka su ne zuriyar Ashiru, su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu. Zaɓaɓɓun jarumawa ne su, manyan sarakuni. Yawansu da aka lasafta bisa ga asalinsu don yaƙi su dubu ashirin da dubu shida ne (26,000).

Karanta cikakken babi 1 Tar 7

gani 1 Tar 7:40 a cikin mahallin