Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 7:34-37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. 'Ya'yan Shemer maza, su ne Ahi, da Roga, da Yehubba, da Aram.

35. 'Ya'ya maza na ɗan'uwansa Helem, su ne Zofa, da Imna, da Sheles da Amal.

36. 'Ya'yan Zofa, su ne Suwa, da Harnefer, da Shuwal, da Beri, da Imra,

37. da Bezer, da Hod, da Shamma, da Shilsha, da Yeter, da Biyera.

Karanta cikakken babi 1 Tar 7