Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 7:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mallakarsu da wuraren zamansu, su ne Betel duk da garuruwanta, da Nayaran wajen gabas, da Gezer wajen yamma duk da garuruwanta, da Shekem duk da garuruwanta, har zuwa Ayya duk da garuruwanta.

Karanta cikakken babi 1 Tar 7

gani 1 Tar 7:28 a cikin mahallin