Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 6:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma aka ba 'ya'yan Merari, maza, bisa ga iyalansu, garuruwa goma sha biyu daga na kabilar Ra'ubainu, da na kabilar Gad, da na kabilar Zabaluna.

Karanta cikakken babi 1 Tar 6

gani 1 Tar 6:63 a cikin mahallin