Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 6:60 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga kabilar Biliyaminu aka ba su Geba tare da makiyayarta, da Allemet tare da makiyayarta, da Anatot tare da makiyayarta. Dukan biranen iyalansu guda goma sha uku ne.

Karanta cikakken babi 1 Tar 6

gani 1 Tar 6:60 a cikin mahallin