Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 6:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Haruna da 'ya'yansa maza suka miƙa hadayu a kan bagaden hadaya ta ƙonawa, da kan bagaden ƙona turare, domin dukan aikin Wuri Mafi Tsarki, da kuma yin kafara domin Isra'ila bisa ga dukan abin da Musa, bawan Allah, ya umarta.

Karanta cikakken babi 1 Tar 6

gani 1 Tar 6:49 a cikin mahallin