Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 6:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne waɗanda suka yi ta raira waƙoƙin, su da 'ya'yansu maza.Daga iyalin Kohat, Heman shi ne shugaban ƙungiyar farko ta mawaƙa, shi ɗan Yowel ne, ɗan Sama'ila,

Karanta cikakken babi 1 Tar 6

gani 1 Tar 6:33 a cikin mahallin