Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 6:25-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

25. 'Ya'yan Elkana, maza, su ne Amasai da Ahimot.

26. Zuriyar Ahimot bi da bi, su ne Elkana, da Zofai, da Nahat,

27. da Eliyab, da Yeroham, da Elkana.

28. 'Ya'yan Sama'ila, maza, su ne Yowel ɗan farinsa, na biyun shi ne Abaija.

Karanta cikakken babi 1 Tar 6