Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Ra'ubainu, maza, da Gadawa, da rabin kabilar Manassa suna da jarumawa masu riƙon garkuwa da takobi, masu harbi kuma da baka. Gwanayen yaƙi ne, su dubu arba'in da huɗu, da ɗari bakwai da sittin ne (44,760).

Karanta cikakken babi 1 Tar 5

gani 1 Tar 5:18 a cikin mahallin