Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Abihail ɗan Huri. Ga yadda kakanninsu suke, wato Abihail, ɗan Huri ɗan Yarowa, ɗan Gileyad, ɗan Maikel, ɗan Yeshishai, ɗan Yado, ɗan Buz.

Karanta cikakken babi 1 Tar 5

gani 1 Tar 5:14 a cikin mahallin