Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shimai yana da 'ya'ya maza goma sha shida, da 'ya'ya mata shida, amma 'yan'uwansa ba su da 'ya'ya da yawa kamarsa. Iyalin Saminu ba su kai yawan na Yahuza ba.

Karanta cikakken babi 1 Tar 4

gani 1 Tar 4:27 a cikin mahallin