Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 4:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Ezra, maza, su ne Yeter, da Mered, da Efer, da Yalon. Bitiya 'yar Fir'auna, wadda Mered ya aura, ta haifi waɗannan, Maryamu, da Shammai, da Ishaba wanda ya haifi Eshtemowa. Mered kuma ya auri wata daga kabilar Yahuza, ta haifi Yered wanda ya kafa garin Gedor. Eber kuma ya kafa garin Soko, Yekutiyel kuwa ya kafa garin Zanowa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 4

gani 1 Tar 4:17-18 a cikin mahallin