Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yabez ya roƙi Allah na Isra'ila, ya ce, “Ka sa mini albarka, ka faɗaɗa kan iyakata, hannunka kuma ya kasance tare da ni, ka kuma kiyaye ni daga abin da zai cuce ni.” Allah kuwa ya biya masa bukatarsa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 4

gani 1 Tar 4:10 a cikin mahallin