Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 3:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne 'ya'yan Dawuda, maza, waɗanda aka haifa masa a Hebron.Amnon wanda Ahinowam Bayezreyeliya ta haifa masa.Kileyab wanda Abigail Bakarmeliya ta haifa masa.Absalom ɗan Ma'aka 'yar Talmai, Sarkin Geshur.Adonaija ɗan Haggit.Shefatiya wanda Abital ta haifa.Itireyam wanda Egla ta haifa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 3

gani 1 Tar 3:1-3 a cikin mahallin