Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 3:13-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. da Ahaz, da Hezekiya da Manassa,

14. da Amon, da Yosiya.

15. 'Ya'yan Yosiya, maza, su ne Yohenan ɗan farinsa, na biyu shi ne Eliyakim, na uku shi ne Zadakiya, na huɗu shi ne Yehowahaz,

16. Eliyakim yana da 'ya'ya biyu maza, su ne Yekoniya, da Zadakiya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 3