Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 29:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan shugabannin gidajen kakanni, da shugabannin kabilai, da shugabanni na dubu dubu, da na ɗari ɗari, da masu lura da aikin sarki, suka bayar da yardar rai.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:6 a cikin mahallin