Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A halin yanzu dai na riga na yi iyakacin ƙoƙarina, har na tanada waɗannan abubuwa saboda Haikalin Allahna, wato zinariya saboda kayayyakin zinariya, azurfa saboda kayayyakin azurfa, tagulla saboda kayayyakin tagulla, baƙin ƙarfe saboda kayayyakin baƙin ƙarfe, itace kuwa saboda kayayyakin itace, da duwatsu da yawa masu daraja, da masu launi iri iri.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:2 a cikin mahallin