Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 29:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Girma, da iko, da daraja, da nasara, da ɗaukaka duk naka ne, ya Ubangiji, gama dukan abin da yake cikin sammai da duniya naka ne. Mulki kuma naka ne, ya Ubangiji. Kai ne Maɗaukaki duka.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:11 a cikin mahallin