Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 28:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Dawuda kuma ya ce wa ɗansa Sulemanu, “Ka yi ƙarfin hali, ka dāge sosai, ka kama aikin, kada ka ji tsoro, kada kuwa ka karai, gama Ubangiji Allah, wato Allahna, yana tare da kai. Ba zai bari ka ji kunya ba, ba kuwa zai rabu da kai ba, har ka gama dukan aikin Haikalin.

Karanta cikakken babi 1 Tar 28

gani 1 Tar 28:20 a cikin mahallin