Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 28:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya ba ɗansa Sulemanu tsarin shirayin Haikalin, da ɗakunansa, da ɗakunan ajiya, da benaye, da Wuri Mafi Tsarki, inda ake gafarta zunubi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 28

gani 1 Tar 28:11 a cikin mahallin